Tauraruwa Hausa online

Tauraruwa Hausa online Biyan Bukata Media Center Hausa BMCH

INNALILLAHI WA'INNAH ILAHIR RAJI'UN Yanzu cikin daren nan, Allah ya yiwa Alhaji Ali Obobo rasuwa a asibiti, bayan yasha ...
21/09/2024

INNALILLAHI WA'INNAH ILAHIR RAJI'UN

Yanzu cikin daren nan, Allah ya yiwa Alhaji Ali Obobo rasuwa a asibiti, bayan yasha fama da jinya.

Idan Baku Mantaba Shine Jarumin Da Yaje Saudiyya Akan Keke

YANZU-YANZU: An k**a mutumin da ya kulle masallaci ya banka wuta a KanoDaga shafin A  Yau Rundunar yan sanda ta k**a mut...
15/05/2024

YANZU-YANZU: An k**a mutumin da ya kulle masallaci ya banka wuta a Kano

Daga shafin A Yau

Rundunar yan sanda ta k**a mutumin da ya garƙame masallaci ya banka wuta ana tsaka da sallar Asuba yau a ƙauyen Gadan dake karamar hukumar Gezawa a jihar Kano,

Kakakin rundunar yan sandan Kano Haruna Kiyawa ya ce sunansa Shafi’u Abubakar dan shekara 38 kuma ya amsa zargin da ake yi masa, sai dai ya ce lamarin yana da nasaba da rikicin gado,

A Yau ta ruwaito Mutum 24 ne s**a ƙone a wutar, maza 20 da ƙananan yara 4 kuma tuni an kaisu asibitin Ƙwararru na Murtala Mohammed dake Kano domin yi masu magani

Matashin ya ce da gangan ya banka wutar don yana son ya ka$he wasu mutane ne da s**a cinya mashi rabon gadonsa wanda ya hange su a masallacin kafin ya banka wutar....

Kuyi following shafin Tauraruwa hausa / LIKE & SHARE

DA DUMI-DUMI: An fara zaman jimamin mutum 28 da s**a ƙone bayan wani ya garƙame ƙofofin masallaci ya banka wuta a Kano Y...
15/05/2024

DA DUMI-DUMI: An fara zaman jimamin mutum 28 da s**a ƙone bayan wani ya garƙame ƙofofin masallaci ya banka wuta a Kano

Yanzu haka dai an kwashe su zuwa asibitin murtala dake Kano domin basu kulawar gaggawa...

Sai dai rahotannin baya-bayan nan suna nuna cewa wani abu ne ya fashe a masallacin amma dai ana jiran sanarwar yan sanda game da aukuwar lamarin....

Me kuke bayar da shawarar ayi akai?

Innalillahi wainna ilaihi rajioun Yanzu-yanzu.Allah yayiwa fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado Daso rasuwa...
09/04/2024

Innalillahi wainna ilaihi rajioun

Yanzu-yanzu.

Allah yayiwa fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado Daso rasuwa za,ayi, jana'izarta da karfe 4:30 na yamma.

10/03/2024

Ramadan mubarak To All Muslim 🤲🤲🤲

Yanzu Yanzu saudiyya Ta sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan Gobe Litinin shine Daya 1 Ga watan Ramadan Allahumma Balig...
10/03/2024

Yanzu Yanzu saudiyya Ta sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan Gobe Litinin shine Daya 1 Ga watan Ramadan Allahumma Balighna Ramadan Bil iman

Muhammad Yusuf Ibrahim

Ya Allah Wannan Bawa Naka Da bashi da Lafiya Allah Kabashi Lafiya Mai Dorewa
04/03/2024

Ya Allah Wannan Bawa Naka Da bashi da Lafiya Allah Kabashi Lafiya Mai Dorewa

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja, AEDC, ya yi barazanar katse wutar lantarki a fadar shugaban Najeriya da na was...
19/02/2024

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja, AEDC, ya yi barazanar katse wutar lantarki a fadar shugaban Najeriya da na wasu hukumomi da ma’aikatun gwamnati 86 a kan bashin kuɗin wuta da yake bin su.

Jameela ita ce biranya ta farko da aka haifa ta hanyar tiyata tun bayan kafa gidan ajiye namun daji na Forth Worth da ke...
19/02/2024

Jameela ita ce biranya ta farko da aka haifa ta hanyar tiyata tun bayan kafa gidan ajiye namun daji na Forth Worth da ke Texas a Amurka cikin shekaru fiye da 100.

An yi tiyatar aƙalla sati huɗu zuwa shida ne kafin lokacin haihuwarta bayan mahaifiyar ta yi fama da cutar jijjiga.

Shugabanin ƙasashen Afirkan sun kuma zaɓi Shugaban Mauritania, Mohamed Ghazouani a matsayin sabon shugaban ƙungiyar ƙasa...
18/02/2024

Shugabanin ƙasashen Afirkan sun kuma zaɓi Shugaban Mauritania, Mohamed Ghazouani a matsayin sabon shugaban ƙungiyar ƙasashen nahiyar.

Wani abu da ake ganin taron nasu na bana zai mayar da hankali a kai shi ne batun yaƙin Gaza.

Abba shine Wanda Yayi Nasara A Kotun Koli
12/01/2024

Abba shine Wanda Yayi Nasara A Kotun Koli

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tauraruwa Hausa online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tauraruwa Hausa online:

Share